WEBVTT

00:01.580 --> 00:06.830
Kisan kiyashi a sunan agajin jin kai.

00:06.830 --> 00:14.166
Kusan shekaru ashirin da suka wuce, NATO karkashin jagorancin
Amurka ta kai hari kan Jamhuriyar Tarayya ta Yugoslavia.

00:14.166 --> 00:19.233
Ba tare da amincewar ƙasa da ƙasa ba, wato ba tare da izinin
Majalisar Dinkin Duniya ba, kuma sabawa

00:19.233 --> 00:24.800
dokokin ƙasa da ƙasa, an yi niyyar dakatar da
kisan kare dangi da ake zargin Seriya ta fara.

00:24.800 --> 00:32.567
Domin wannan ikirarin tsoma-baki na soja na jin kai, an harba
harsasai masu guba sosai na uranium guda 30,000–50,000 a

00:32.567 --> 00:37.390
Serbia, wanda ya haifar da kisan kare dangi kan mutanen Serbia.

00:37.390 --> 00:43.100
Saboda yaduwar radiyasyon, ana samun
yaro ɗaya da ciwon daji a kowace rana.

00:43.100 --> 00:49.919
A cewar likitan cutar daji Prof. Dr. med.
Slobodan Čikarić, yawan mutuwar ya karu da kashi

00:49.919 --> 00:54.173
2.5 cikin ɗari a kowace shekara tun daga 1999.

00:54.173 --> 00:59.106
Adadin jariran da aka haifa da nakasu masu tsanani ma ya karu.

00:59.106 --> 01:04.933
Iraki, Afghanistan da Siriya suna fuskantar kisan kare
dangi iri ɗaya sakamakon abin da ake ikirarin yaƙe-yaƙe

01:04.933 --> 01:07.900
ne na jin kai na mamaye ƙasashe da Amurka ke jagoranta.
